✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ruwan dufana

Wani mutum ne talakka, dakinsa yana zuba sosai idan ana ruwan sama, sai mutanan unguwarsu suka hada kudi aka gyara masa bayan ya tafi gona.…

Wani mutum ne talakka, dakinsa yana zuba sosai idan ana ruwan sama, sai mutanan unguwarsu suka hada kudi aka gyara masa bayan ya tafi gona. Da ya dawo ya ga daki ya koma kamar sabo sai ya yi tsalle ya yi ihu ya ce: “Yau ko ruwan dufana ma a yi, a shirye nake.”

Daga Anisa Abdullahi Adamu Daura,
08100291621