✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ronaldo ne zai zama gwarzon shekara – Neymar

Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Barcelona da ke kasar Spain Neymar ya ce babu tantama dan wasan kasar Potugal da Real Madrid, Cristiano Ronaldo…

Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Barcelona da ke kasar Spain Neymar ya ce babu tantama dan wasan kasar Potugal da Real Madrid, Cristiano Ronaldo ne zai zama gwarzon dan wasan kwallon kafa na bana.