✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Rikicin Manoma da Makiyaya: Jihohin Kaduna da Filato sun gudanar da taro

A kokarin da suke wajen lalubo hanyoyin magance rikicin manoma da makiyaya da ya ki ci ya ki cinyewa a garuruwan Kirim da Zangan da…

A kokarin da suke wajen lalubo hanyoyin magance rikicin manoma da makiyaya da ya ki ci ya ki cinyewa a garuruwan Kirim da Zangan da ke karamar hukumar Kaura ta jihar Kaduna, wacce ke da iyaka da karamar hukumar Ryom ta jihar Filato.

Shugabannin kananan hukumomin biyu sun gana tare da masu ruwa da tsaki kan harkokin tsaro.

Taron, wanda aka gudanar a hedkwatar karamar hukumar Kaura, ya samu halartar wakilan Sarakunan gargajiya da jami’an tsaro na farin kaya da na sojoji da ‘yan sanda da shugabannin Fulani da sauran bangarori.

Cikakken rahoton na nan tafe.