✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Rikici ya barke tsakanin ‘yan APC da PDP a Nasarawa

Rahotanni na bayyana cewa, rikici ya barke tsakanin magoya bayan jam’iyyar APC da PDP a garin Agwatashi da ke karamar hukumar Obi a jihar Nasarawa.…

Rahotanni na bayyana cewa, rikici ya barke tsakanin magoya bayan jam’iyyar APC da PDP a garin Agwatashi da ke karamar hukumar Obi a jihar Nasarawa.

Rahotan na bayyana cewa, rikicin ya barke ne lokacin da `yan APC suka ziyarci yankin da ake ganin magoya bayan jam’iyyar adawa ta PDP tafi karfi.

An dai ta harbeharben bindiga lokacin rikicin.