✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Rashin sani(1)

Wani malami ne mai gadin makabarta, sai aka kawo matattu guda uku aka aje dakin aje gawarwaki. Sai aka zo daukar gawa daya daga cikin…

Wani malami ne mai gadin makabarta, sai aka kawo matattu guda uku aka aje dakin aje gawarwaki. Sai aka zo daukar gawa daya daga cikin ukun, ya shi ga ya bude masu kofa suka dauka; shi kuma sai ya koma ciki domin ya gyara sauran, sai wurin fitowa kofar ta rike masa riga. Maimakon ya juya ya ga abin da ya kama masa riga, sai ya zaci cewa gawa ce ta rike masa riga. Nan take ya kama ihu kuma ya ki waigawa ya ga ko mene ne?
Daga Hussaini Sunshine Birnin Gwari, 08032824939