Aminiya ta samu tattaunawa da Babban Sakataren Ma’aikatar Gona ta Jihar Kaduna, Abdulkadir Kasim, inda ya bayyana nasarori da kuma kalubalen da suka fuskanta a jihar dangane da abin da ya shafi noma da kiwo.
Rashin isassun kudi ne babban qalubalenmu – Abdulkadir Kasim
Aminiya ta samu tattaunawa da Babban Sakataren Ma’aikatar Gona ta Jihar Kaduna, Abdulkadir Kasim, inda ya bayyana nasarori da kuma kalubalen da suka fuskanta a…