✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ranar Yara Mata ta Duniya: Na Je Amurka, An Ba Ni Aiki Saboda Harkar Wasanni —Salma

Tarihin yadda ta fara wasanni da yadda ta ja zarenta da irin alheran da ta samu da ma wadanda ta ce a kai kasuwa.

Mace ta farko mai sharhin wasanni a Jihar Kano, Salamatu Yusuf, ta bayyana yadda ta nuna wa takwarorinta maza cewa ita ba kanwar lasa ba ce a bangaren.

A wannan bidiyon, ’yar jaridar, wadda aka fi sani da Salma Sports, ta bada tarihin yadda ta fara wasanni da yadda ta ja zarenta da kuma irin alheran da ta samu da ma wadanda ta ce a kai kasuwa.