A yayin da watan Ramadan ke bankwana, ana bukatar mutane su ci gaba da yin ayyukan alheri da suka koya a cikinsa.
Ga wasu darussan da mutane suka koya a cikin watan Mai Alfarma a bana.
Ku fa, me kuka koya a watan Ramadan bana? Ku garzaya shafukanmu na sada zumunta don faɗin albarkacin bakinku.