Wasu ƴan Najeriya sun bayyana wa Aminiya irin tarihin da suka ji game da mulkin tsohon shugaban kasar Najeriya, Janar Abdulsalami Abubakar.
Ra’ayin ’yan Najeriya kan mulkin Janar Abdulsalami Abubakar