✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Press To Play

NIMET Ta Yi Hasashen Sake Samun Ambaliyar Ruwa

NIMET ta ce za a yi ruwan sama kama da bakin kwarya a jihohi 17


Domin sauke shirin latsa nan.

Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NIMET) ta yi hasashen za a sake samun ruwan sama kama da bakin kwarya wanda ka iya haifar da asarar rayuka da rugujewar gidaje a jihohi 17.

Toshe magudanan ruwa da shara na cikin abubuwan da ke jawo ambaliya, da ma haddasa cutar kwalara.

Ku biyo mu sannu a hankali domin jin yadda wannan lamari ke shafar rayuwar al’umma.