✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Neman aure 1

Wani saurayi ne yana neman wata yarinya sai aka ce masa ya fito, ma’ana ya gabatar da iyayensa domin a yi maganar aure. Sai ya…

Wani saurayi ne yana neman wata yarinya sai aka ce masa ya fito, ma’ana ya gabatar da iyayensa domin a yi maganar aure. Sai ya je ya sami babansa ya yi tagumi, yana tunanin inda zai samu na abin miya. Yaron ya durkusa ya gaida baban, ya ce masa: “Baba, yarinyar da nake nema an ce in fito.” Sai baban ya yi shiru, can sai ya ce: “To sai ka fito mana, ko wani ne ya rike ka?”
Daga Kabir SKB Rikkos Jos, 08068362204