✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Najeriya za ta taka rawar gani a kwallon Tenis a gasar Olamfik ta bana – Wahid Oshodi

A shirye-shiryen tunkarar wasannin Olamfik da zai  a yi a Brazil a bana, Shugaban Hukumar kwallon Tenis ta kasa (NTTF) Wahid Enitan Oshodi ya bayyana…

A shirye-shiryen tunkarar wasannin Olamfik da zai  a yi a Brazil a bana, Shugaban Hukumar kwallon Tenis ta kasa (NTTF) Wahid Enitan Oshodi ya bayyana shirye-shiryen da kungiyarsa ta kwallon Tenis ta yi game da halartar gasar.