✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: “Ban So Ba Aka Yi Min Aure A Shekara 14 “

Yau take ranar ‘yaya mata ta duniya ta 2022

More Podcasts

Domin saukewa latsa nan

Yau take Ranar ’Ya’ya Mata ta Duniya.

Majalisar Dinkin Duniya ta ware wannan rana ce domin wayar da kai game da ba su hakkokinsu da martaba su da kuma ba su kwarin gwiwa bisa gudunmawarsu ta fannonin rayuwa daban-daban.

Albarkacin wannan rana, Shirin Najeriya A Yau, ya mayar da hankali ne kan batun auren wuri da yadda mutane suke kallon lamarin.