More Podcasts
Mata a Arewacin Najeriya na fuskantar ƙalubale da dama a fannin karantar kimiyya.
Akwai darussan da a mafi yawan lokuta ba mata kaɗai ba, har da mazan na kaurace musu.
- NAJERIYA A YAU: Matakan Da Muke Dauka Don Karfafawa ’Yan Najeriya Kwarin Gwiwar Kada Kuri’a —INEC
- DAGA LARABA: Abubuwan da ya kamata yara su yi yayin hutun makaranta
Shirin Najeriya a Yau ya yi nazari ne kan dalilan da suka sa matan Arewacin Najeriya ke tsoron karantar ilimin kimiyya.
Domin sauke cikakken shirin, latsa nan