✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda ’Yan Najeriya Suka Jure Wa Matsin 2024

Waɗannan manufofi sun haɗa da janye tallafin man fetur da ƙyale kasuwa ta yi halinta a kan darajar Naira da janye tallafin wutar lantarki da…

More Podcasts

Tun bayan rantsar da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu a watan Mayun bara ne dai ’yan Najeriya suke ta kokawa da matsin tattalin arziki sakamakon wasu tsare-tsare da manufofi da Gwamnatin Tarayya ta bijiro da su.

Waɗannan manufofi sun haɗa da janye tallafin man fetur da ƙyale kasuwa ta yi halinta a kan darajar Naira da janye tallafin wutar lantarki da sauran su.

Shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai yi tsokaci ne a kan jimirin da ’yan Najeriya suka yi a shekarar.

Domin sauke shirin, latsa nan