✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: ’Yan Bindiga Sun Zafafa Hare-Hare Bayan Samuwar Mai A Bauchi

Shin akwai alaka tsakanin samuwar danyen mai da karuwar matsalar tsaro a yankin?

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Rahotanni sun nuna ’yan bindiga sun tsananta kai hare-hare a yankin da Shugaban Buhari ya kaddamar da fara tonon danyen mai a Jihar Bauchi da kewaye.

Shin akwai alaka tsakanin samuwar danyen mai da karuwar matsalar tsaro a yankin?

Saurari shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci domin jin wurin da gizo ke saka.