✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Yadda ’Yan Bauchi Da Gombe Ke Kallon Hakar Mai A Yankinsu.

A Najeriaya, idan aka ce akwai mai a wani yanki, ana ganin; shi ke nan kakarsu ta yanke saka ke nan. 

More Podcasts


Domin saukewa latsa nan

 

A Najeriaya, idan aka ce akwai mai a wani yanki, ana ganin; shi ke nan kakarsu ta yanke saka ke nan. 

Shin haka abin yake kuwa? Masu iya magana kan ce, “ba giringirin ba tai mai”.

NAJERIYA A YAU: Pi Ta Fashe A Gwagwalada

DAGA LARABA: Yadda Iyaye Ke Lalata Da ’Ya’yan Cikinsu

Shirin Najeriya a yau ya tattauna da masu sharhi, da  masu ruwa da tsaki da kuma ‘yan yankin Bauchi da Gombe game da hako mai a yankunan su.