More Podcasts
Domin saukewa latsa nan
A Najeriaya, idan aka ce akwai mai a wani yanki, ana ganin; shi ke nan kakarsu ta yanke saka ke nan.
Shin haka abin yake kuwa? Masu iya magana kan ce, “ba giringirin ba tai mai”.
NAJERIYA A YAU: Pi Ta Fashe A Gwagwalada
DAGA LARABA: Yadda Iyaye Ke Lalata Da ’Ya’yan Cikinsu
Shirin Najeriya a yau ya tattauna da masu sharhi, da masu ruwa da tsaki da kuma ‘yan yankin Bauchi da Gombe game da hako mai a yankunan su.