✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Wadanda Aka Soke Rumfar Zabensu Za Su Kada Kuri’a

Mene ne makomar kuri’un mutanen da INEC ta soke rumfunan zabensu?

More Podcasts

’Yan Najeriya na ci gaba da maida martani kan soke runfuman zabe 240 da Hukumar INEC ta yi.

Mene ne makomar kuri’un mutanen da aka soke rumfunan zabensu?

Shirin Najeriya A YAU ya tattauna da INEC kan dalilan sokewar ya kuma ji ta bakin wadanda abin ya shafa.