✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Najeriya A Yau: Tattalin Arziki: Yadda 2021 Ta Zo Wa ’Yan Najeriya

Bitar muhimman al’amuran da suka wakana a Najeriya ta fuskar tattalin arziki.

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

A shekarar 2021, tattalin arzikin Najeriya ya gamu da abubuwa da dama, masu dadi da marasa dadi.

Ina wadannan abubuwan suka kai ’yan Najeriya, a ina kuma suka baro su?

A wannan shirin na Najeriya A Yau, mun yi bitar muhimmai daga cikin al’amuran da suka wakana a Najeriya ta fuskar tattalin arziki.

A yi sauraro lafiya.