✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Soludo Ke Gyaran Tarbiyya A Anambra

Shirin yau ya kalli ababen da Soludo ya tabo da idanun basira, tare da dora su a gadon fida

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Tun bayan darewarsa a karagar mulkin Anambra, Farfesa Charles Chukuma Soludo ya yi wa ’yan jihar ba-zata, inda ya mayar da hankalinsa a bangaren gyaran tarbiyya da kyautata mu’amala.

Shin ko kun san bangarori da ababen da Soludo ya tabo a jihar tasa tun bayan zamowarsa gwamna?

Shirin Najeriya A Yau ya kalli ababen da Soludo ya tabo da idanun basira, bayan dora su a gadon fida.

A yi sauraro lafiya.