✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ke Jawo Asarar Rayuka A Kan Hanyoyin Najeriya

Shin dole ne sai mutane sun yi tafiya a lokacin bukukuwan Sallah, Kirsimeti da Sabuwar Shekara?

More Podcasts

Domin saukewa latsa nan 

Shin dole ne sai mutane sun tafiya a lokacin bukukuwan Sallah, Kirsimeti da Sabuwar Shekara?

NAJERIYA A YAU: Asarar Da Najeriya Ta Yi Saboda Rashin Zuwa Gasar Kofin Duniya

DAGA LARABA: Yadda Talla Ke Bata Rayuwar Yaran Arewa

To me ya sa jama’a ke tururuwar yin tafiye-tafiyen a lokcin bukukuwan Sallah da karshen shekara, duk da cewa a lokutan ne ake yawan samun haddura?

Ku biyo mu cikin shirin Najeriya A Yau don jin yadda abin yake