✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Yadda Kishi Ya Sa Matar Aure Farka Cikin ’Yar Makwabta

Ta dauki karamar yarinyar da sunan za ta raka ta unguwa, amma ta bige da luma mata sharbebiyar wuka a ciki

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan.

Yanzu haka  ‘yan sanda a Jihar Kano suna farautar wata matar aure da ake zargin ta farka cikin wata karamar yarinya ’yar makwabtansu da wata zabgegiyar wuka, bayan da ta dauki yarinyar a hannun iyayenta, da sunan za ta raka ta unguwa.

Ko meye dalili? Me yarinyar ta yi mata da har ta yi mata wannan danyen aiki?

Ku biyo shirin namu na yau ku ji cikakken bayani.