✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Kasafin Bankwanan Buhari Zai Shafi Rayuwarku

Ta wadanne bangarori wannan kasafi na karshe da Buahri ya yi zai shafi rayuwar miliyoyin jama'ar da suka zabe shi harda maimai?

More Podcasts

Domin sauraron shirin kai tsaye, latsa nan

Kasafin kudin shekarar 2023 da Shugaba Buhari ya gabatar ne mafi yawa a tarihin Najeriya.

Ta wadanne bangarori wannan kasafi na karshe da Buahri ya yi zai shafi rayuwar miliyoyin jama’ar da suka zabe shi harda maimai?

Saurari dalilan da kasafin ya fi duk wadanda aka yi a baya yawa, da tanadin da aka yi wa ’yan kasar domin sharbar romon dimokuradiyya.