✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Karin Albashi Zai Shafi Rayuwarku

Tun lokacin da Ministan Kwadago, Chris Ngige, ya kyankyasa wa ’yan Najeriya batun karin albashi a shekara mai kamawa da ’yan kasar ke ta tattaunawa…

More Podcasts

Tun lokacin da Ministan Kwadago, Chris Ngige, ya kyankyasa wa ’yan Najeriya batun karin albashi a shekara mai kamawa da ’yan kasar ke ta tattaunawa kan lamarin. 

Shin kun san hakikanin yadda karin albashin zai shafi rayuwarku in ya tabbata?

Shirin Najeriya A yau na tafe da karin haske.