✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Yadda Kabilanci Ke Barazana Ga Hadin Kan Najeriya

Yadda karbar bayanan addini da ba garin da mutum ya fito suka haifar da nuna bambanci wajen samar da ayyukan raya kasa.

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Wasu ka’idoji da aka gindaya a wajen karbar bayanan jama’a a asibitoci da wuraren aiki sun sama wa kabilanci wurin zama a Najeriya.

Tambayar addinin mutun da garinsa na asali na daga cikin ka’idojin da ake zargin suna rura wutar kabilanci a tsakanin ’yan Najeriya a wajen cin gajiyar abubuwan da gwamnati ke samarwa da sauran muhimman ayyuka.

Yaushe aka fara wannan dabi’a, shin akwai yiwuwar za a daina kuwa?