✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Bawali A Waje Ke Yada Cututtuka

Mutane da dama na fakewa da sun matsu su rika yin bawali a gefen titi, ko wuraren shakatawa. Ko kun san irin cututtukan da yin…

More Podcasts

Mutane da dama na fakewa da sun matsu su rika yin bawali a gefen titi, ko wuraren shakatawa.

Ko kun san irin cututtukan da yin bawali a fili ke janyowa?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da karin bayani.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan