✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Yadda Abinci Ke Kashe ’Yan Najeriya

Yadda za a kare kai da masoya daga  fadawa hadarin gurbataccen abinci.

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

A kwanakin nan rahotannin mutuwar mutane da dama ’yan gida daya sakamakon cin abinci da aka sarrafa sun karade kafafen yada labarai.

Shin wane abinci ne ke dauke da gubar da ke ajalin jama’a, kuma ya za a yi a gane shi a kuma shawo kan matsalar?

Saurari shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci domin kare kai da masoya daga  fadawa hadarin gurbataccen abinci.