✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Wuraren Da Rashin Tsaro Zai Hana Noma A 2022

Rashin tsaro ya hana dubban manoma zuwa gonankinsu, ga shi ba wata sana'a da suka iya

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Wace irin barazana Najeriya ke fuskanta saboda karancin noma sakamakon ayyukan ’yan bindiga da suka raba dubban manoma da yankunansu?

A yayin da damuna take kara kankama, manoman da ’yan bindiga suka kora daga yankunansu sun shiga zullumin yadda rayuwarsu za ta kasance ba tare da noma ba, ga shi babu wata  sana’a da suka iya bayan ita.

Shin wane tasiri karancin noma zai yi a kan Najeriya?