✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Wahalar Man Fetur: Yadda Mutane Ke Yaba Wa Aya Zakinta

Jama'a na dandana kudarsa a yayin da yayin da ’yan bumburutu ke cin karensu babu babbaka.

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Karancin man fetur da ya biyo bayan shigowa da gurbataccen man fetur a Najeriya ya jefa al’ummar Abuja da sauran wurare a cikin halin ni-’yasu.

Farsahin ababen hawa ya tashi, gami fa karancin ababen hawa na haya da ya tilasta wa fasinjoji yin doguwar tafiya a kasa, a yayin da gidajen mai da ’yan bumburutu ke cin karensu babu babbaka.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da bayanan irin wainar da ake toyawa.