✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Najeriya A Yau: ‘Yadda Zamfarawa ke rayuwa cikin damuwa’

Domin sauke shirin latsa nan. Yau kusan makwanni hudu ke nan al’ummar Jihar Zamfara na rayuwa ba wata hanyar sadarwa ta waya da sauran sassan…


Domin sauke shirin latsa nan.

Yau kusan makwanni hudu ke nan al’ummar Jihar Zamfara na rayuwa ba wata hanyar sadarwa ta waya da sauran sassan duniya. 

Abokinmu a Kaduna, Muhammad Ibrahim Yaba, ya ziyarci jihar domin gane wa idonshi halin da ake ciki a yanzu.

Bayan dawowarsa ya shigo dakinmu na hada shirye-shirye don raba mana tsarabar abin da ya gano.