More Podcasts
Bayan da Majalisar Dattawa ta sahale wa Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu karɓo wani sabon rance na sama da Naira tiriliyan ɗaya, yawan bashin da ake bin Najeriya ya kai matakin da bai taɓa kaiwa ba a tarihi.
Da wannan amincewa dai yawan bashin da ake bin Najeriya ya kai Naira tiriliyan 138.
- NAJERIYA A YAU: Yadda Cutar Amai Da Gudawa Ta Yi Ajalin Mutum 25 A Sakkwato
- DAGA LARABA: Hanyoyin Dawo Da Martabar Karatun Tsangaya
Wannan shirin na Najeriya a Yau zai yi bincike ne a kan tasirin da wannan bashi yake da shi a rayuwar ’yan Najeriya.
Domin sauke shirin, latsa nan.