More Podcasts
Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan
Da alama, ’yan Najeriya masu hada-hadar kudi ta intanet sun fara gamsuwa da sabbin manhajojin hada-hadar kudi ta intanet.
Shin ta ina masu wadannan manhajojin ke samun nasu kudaden?
- NAJERIYA A YAU: Shin Kwankwaso Zai Kyale Abba Ya Yi Mulki A Kano?
- DAGA LARABA: Matakan Samun Nasara A Watan Ramadan
Duba da cewa wadannan manhajojin ba dukansu ke caji ba idan an tura ko an turo kudi, shirin Najeriya A Yau na tafe da karin bayani.