✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Shin Noma Zai Yiwu Ba Tare Da Takin Zamani Ba?

Shirin Najeriya A Yau ya dubi ko zai iya yiwuwa a yi noma ba tare da amfani da takin zamani ba.

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Tsadar takin zamani daya ne daga cikin matsalolin da ke ci wa manoma tuwo a kwarya a Najeriya.

Shin noma zai yiwu ba tare da takin zamani ba?

Shirin Najeriya A Yau ya dubi ko zai iya yiwuwa a yi noma ba tare da amfani da takin zamani ba.