✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Shin Kwankwaso Zai Kyale Abba Ya Yi Mulki A Kano?

Yaya ake sa ran zaɓaɓɓen gwmana Abba Kabir Yusuf ya gudanar da mulki a Kano?

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Magoya bayan Jam’iyyar NNPP a Jihar Kano na ci gaba da murnar samun nasara a zaben gwamnan da ya gabata ranar Asabar 18 ga watan Maris.

Yaya ake sa ran zaɓaɓɓen gwmana Abba Kabir Yusuf ya gudanar da mulki a Kano?

Shirin Najeriya A Yau ya ji irin burin da Kanawa ke yi wa gwamnatin Abba, ya kuma ji yadda alakar Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso za ta shafi mulkin.