✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Sauya Shekar Shekarau: Wa Gari Zai Waya?

Makomar siyasar Malam Ibrahim Shekarau bayan sauya shekarsa daga Jam'iyyar NNPP zuwa PDP

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Kasa da wata uku da sauya shekar tsohon Gwamnan Jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau daga Jam’iyyar APC zuwa NNPP, ya sake yin tsallen batake zuwa jam’iyyar PDP.

Shin wane tasiri Malam Shekarau ke da shi a siyasar Jihar Kano, yaya batun takarsa a zaben 2023, kuma wa ke da riba ko asara a komawar tsohon gwamnan Jam’iyyar PDP daga NNPP?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya tattauna da masu ruwa da tsaki a kan wannan batu.