✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Ruwa Ya Tashi Cinye Jihar Jigawa

Ambaliya ta shafe gonaki sama da 2,000 a Karamar Hukumar Kiyawa.

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Mamakon ruwan saman da ake samu a daminar bana na barazana ga garuruwa da yawa Jihar Jigawa, inda ambaliya ta shafe gonaki sama da 2,000 a Karamar Hukumar Babura.

Shin me ya sa duk shekara ake samun ambaliyar ruwa a jihar?

Shirin Najeriya A Yau ya tattauna da wadanda abin ya shafa domin jin halin da suke ciki.