✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Najeriya A Yau: Yawan Al’ummar Najeriya: Rahama Ga Kasa Ko Taron Yuyuyu?

Irin alakar da ke tsakanin yawan al'umma da ci gaban tattalin arzikin kasa

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

A yayin da Shugabanni ke yawan alakanta talauci ko rashin ci gaban kasa da yawan haihuwar ’ya’ya,  wasu na ganin yawan al’umma a kasa shi ginshiki ne kawo ci gaban kasa.

Shirin Najeriya A Yau na kusnhe da tattaunawa ta musamman a kan alakar da ke tsakanin yawan al’umma da tattalin arzikin kasa.

A yi sauraro lafiya.