More Podcasts
’Yan Najeriya sun yi ta sa ran zuwan Matatar Dangote za ta samar da sauƙin wahalhalun man fetur a ƙasar.
Sai dai tun ba a je ko ina ba, ana ta samun musayar kalamai tsakanin kamfanin NNPC da Dangote kan batun.
- NAJERIYA A YAU: Akwai Yiwuwar Kwata Ambaliyar Borno A Wasu Jihohin
- DAGA LARABA: Ribar Da ’Yan Najeriya Za Su Samu Daga Hulda Da China
Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan yadda farshin man fetur ke ci gaba da ƙaruwa a Najeriya duk da zuwan Matatar Dangote.
Domin sauke cikakken shirin, latsa nan