More Podcasts
Tun bayan dawowar Najeriya mulkin dimokuraɗiyya a shekarar 1999 ake gudanar da zaɓen shugabanni a duk lokacin da wa’adin shugabanni ya kawo ƙarshe.
Toh sai dai ana yawan samun ƙorafe-ƙorafe kan yadda ake gudanar da zaɓuka da ma irin rawar da shugabancin wanda ya ci zaɓe a Amurka ke tasiri kan Najeriya.
- NAJERIYA A YAU: Shin addu’oi kaɗai Najeriya ke buƙata dom ficewa daga matsaloli?
- DAGA LARABA: Tarihin Almajirci a kasar Hausa da yadda yake a da
Shirin Najeriya A Yau na wannan rana zai yi nazari ne kan waɗannan batutuwa.
Domin sauke shirin, latsa nan