✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Me Doka Ta Ce Idan Mutum Bai Iya Rera Taken Najeriya Ba?

Shin wane hurumi taken Najeriya ke da shi a dokar ƙasa?

More Podcasts

Bayan cece-ku-cen da aka yi ta yi game da wani ƙuduri da majalisa ta so gabatarwa domin hukunta wadanda suka kasa rera taken Najeriya, an jingine batun.

Shin wane hurumi taken Najeriya ke da shi a cikin dokar kasa?

Abin da shirin Najeriya a Yau zai tattauna a kai ke nan.

Domin sauraren cikakken shirin, latsa nan