✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Kimar Sarakunan Gargajiya A Idon Al’ummar Arewa

A baya-bayan nan ana samun muhawara kan kimar masarautun gargajiya.

More Podcasts

A baya-bayan nan ana samun muhawara, wani lokaci ma zazzafa, a kan kimar masarautun gargajiya.

Shin yaya al’umma ke kallon sarakunan gargajiya a halin yanzu?

Shirin Najeriya a Yau zai tattauna a kan kimar masu rike da masautun gargajiya a wannan zamani.

Domin sauke shirin, latsa nan