✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Najeriya A Yau: Shin ’yan jaridar Najeriya na da kishin kasa?

Wace irin kishin kasa ’yan jaridar Najeriya suke nunawa a yayin gudanar da aikinsu?

Domin sauke shirin latsa nan.

An bukaci cibiyoyin watsa labaran Najeriya da su zama masu kishin kasa da nuna kwarewa wajen gudanar da ayyukansu don inganta hadin kai da ci gaban kasa.

Shin da gaske ne ’yan jaridar Najeriya ba su da kishin kasa? Wannan shi ne batun da shirin Njaeriya A Yau zai maida hankali a kai.