✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Kalubalen da muke fuskanta a harkar sufuri – ’Yan Najeriya

Shirin namu na yau ya duba matsalolin sufuri a Najeriya


Domin saukewa latsa nan

’Yan Najeriya da dama na kokawa kan matsalolin da suke fuskanta a lokacin tafiye-tafiye saboda tsadar kudin mota da kuma rashin kyan hanyoyi.

NAJERIYA A YAU: Kwana 8 Kafin A Daina Karbar Tsoffin Kudade, Shin Sabbin Sun Zo Hannun Ku?

NAJERIYA A YAU: Irin Shugaban da muke so a 2023 – ’Yan Najeriya

Shin mece ce mafita daga wadannan matsalolin?

Sai ku biyo mu cikin shirin Najeriya a Yau domin sauraro.