✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Kalubalen Da Ke Tattare Da Tubar Bello Turji

Rahotanni sun bayyana cewa Turji ya fara kaddamar da hare-hare a kan ’yan ta’adda a Zamfara

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan.

Shahararren dan ta’adda, Bello Turji ya tuba, ya kuma rungumi zaman lafiya a Jihar Zamfara.

Rahotanni sun nuna Turji ya fara kaddamar da hare-hare a kan ’yan ta’adda da ke ci gaba da addabar jama’ar jihar.

Mene ne gaskiyar wannan batu, kuma wane kalubale tubar Turji ke iya kawowa?

Shirin Najeriya A Yau ya ji ta bakin masana kan wannan batu.