✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Illar cin bashi daga kamfanonin bayar da bashi ta waya

Sukan kira har dangin wanda ya ci bashin su bata musu suna

More Podcasts

Yadda kamfanonin da ke ba da rance ta waya ke addabar rayuwar jama’a na jefa su cikin kunci da damuwa. Lamarin yakan kai ga matakin kiran ‘yan uwa da abokan arzikin wanda ya ci bashin domin bata musu suna.

A gefe guda kuma, wasu na fadawa tarkon ‘yan damfara. To amma me doka ta ce akan mutumin da ya ci bashi sannan ya kasa biya?

A cikin shirin Najeriya A Yau, mun duba yadda yadda kamfanonin dake ba da bashi ta waya ke addabar rayuwar jama’a da matakan da ya dace su bi.

Domin sauraren shirin ko saukewa kaitsaye, latsa nan