✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Hukuma Ce Kadai Za Ta Iya Hana Bara —Malamin Addini

Shin mene ne matsayin yin bara da mabarata a addinin Musulunci?

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Bara daya ce daga cikin batutuwan da ke ci wa yawancin jama’a tuwo a kwarya, musamman wanda kananan yaran da ake turowa birni karatun allo suke yi.

Shin yaya matsayin bara da mabarata a addinin Musulunci?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya binciko wadanda aka yarda su yi bara da wadanda bai dace su yi  ba.