More Podcasts
Domin sauke shirin latsa nan
Bara daya ce daga cikin batutuwan da ke ci wa yawancin jama’a tuwo a kwarya, musamman wanda kananan yaran da ake turowa birni karatun allo suke yi.
Shin yaya matsayin bara da mabarata a addinin Musulunci?
- DAGA LARABA: Yadda Za A Magance Matsalolin Matasan Arewa
- NAJERIYA A YAU: Yadda Dokar Zabe Ta Tantance Daliget
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya binciko wadanda aka yarda su yi bara da wadanda bai dace su yi ba.