✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Hanyoyin Samun Karin Kudin Shiga Baya Ga Albashi

Masu daukar albashi sun zamo abin tausayi inda a karshen wata suke karewa da biyan bashin da suka ci a tsakiyar watan, wani lokacin ma…

More Podcasts

A shekarun baya, idan mutum ya samu aikin albashi har murna ake taya shi, saboda ana zaton ya taka tudun mun tsira.

Amma a ’yan shekarun nan, masu daukar albashi sun zamo abin tausayi inda a karshen wata suke karewa da biyan bashin da suka ci a tsakiyar watan, wani lokacin ma sai sun ciyo wani bashin suke iya biyan wani.

Ko kun san akwai wadansu hanyoyi  da mai daukar alabshi zai iya samun karin kuɗin shiga baya ga albashinsa?

Ku biyo shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci domin jin wadannan halastattun hanyoyi na samun karin kudin shiga.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan