More Podcasts
Kungiyar gwamnonin Arewa Maso Gabashin Najeriya ta bayyana cewa akwai sarakunan gargajiya da ke sauke baki ba tare da bincike ba, wadanda wasu kan rikide zuwa yan ta’adda.
Ko mene ne abin da ya kamata a yi domin magance gurbacewar al’umma?
- NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Bambanta Sheikh Giro Argungu Da Sauran Malamai
- DAGA LARABA: Me Ya Sa Juyin Mulki A Wasu Kasashe Ya Dami Tinubu?
Shirin Najeriya A Yau ya ji ta bakin sarakunan gargajiya, ya kuma ji ta bakin wani masanin tsaro domin gano bakin zaren.
Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan